Colossians 4:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na tabbatar muku, cewa yana aiki ƙwarai dominku da kuma domin waɗanda suke a Lawodiseya da Hiyerafolis.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے كَيْنَ نَشَيْدَ يَدَّ شِے أَبَڢَرَسْ يَكٜىٰ عَيْكِ دَ ڨُوذُواْ دُواْمِنْ يَتَيْمَكٜىٰكُ، كُو دَ كُمَ مُتَنٜىٰنْ لَوُدِكِيَ دَ نَ حِرَڢُواْلِسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na shaide shi, lalle ya yi muku aiki ƙwarai da gaske, da kuma waɗanda suke na Lawudikiya da na Hirafolis.