Colossians 4:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan an karanta muku wannan wasiฦa, ku tabbata an karanta ta kuma a ikkilisiyar Lawodiseyawa; ku ma ku karanta wasiฦar da ta zo daga Lawodiseya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ุงููููโุบูู
ู ููุฑูููุชู ููููููู ููุณฺููงู ุงููุบูุจูููููุ ุณููููู ุนููููู ุฏู ุนูุชู ุฐูููุงุบู ุฌูู
ูุนูุฑู ู
ูุงุณูุจููู ุนููุณูููฐ ุฏูุชูููููฐ ุงูู ููููุฏูููููุ ุฏููุงูู
ููู ุณูู ู
ูุง ุณูููุฑูููุชูุ ููู ู
ูุง ููููุฑูููุชู ููุณฺููงูุฑู ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ููููุฏููููู ุฐูุงุณู ุนููููู ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da aka karanta wasiฦar nan a gabanku, ku sa a karanta ta kuma a gaban ikilisiyar da take a Lawudikiya, ku kuma ku karanta tasu, wato ta Lawudikiyawa.