Daniel 1:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Daniyel ya ce wa mai gadi wanda sarkin fada ya sa yă kula da Daniyel, Hananiya, Mishayel da Azariya,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دَانِيٜىٰلْ يَثٜىٰ وَمُتُمِنْ دَ أَشْڢٜىٰنَظْ يَسَا يَلُورَ دَ دَانِيٜىٰلْ دَ هَنَنِيَ دَ مِشَيٜىٰلْ دَ أَظَرِيَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Daniyel ya ce wa baran da sarkin fāda ya sa ya lura da su Daniyel, da Hananiya, da Mishayel, da Azariya,