Daniel 1:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ina roƙonka ka gwada bayinka kwana goma. Kada ka ba mu kome sai kayan lambu mu ci da kuma baƙin ruwa mu sha.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«إِنَ ضُواْڧُوانْكَ كَطَنْ ڠُودَمُ نَݣُونَ غُواْمَ؞ بَرِ أَدِنْغَ بَامُ كَايَنْ لَمْبُو مُثِ، عَكُمَ دِنْغَ بَامُ ضُوَ كَوَيْ مُشَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka jarraba barorinku har kwana goma. A riƙa ba mu kayan lambu mu ci, a kuma riƙa ba mu baƙin ruwa mu sha.