Daniel 1:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya amince da haka ya kuma gwada su har kwana goma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَيَرْدَ دَ رَعَيِنْ دَ دَانِيٜىٰلْ يَبَاشِ، يَكُوَ ڠُودَاسُ نَݣُونَ غُواْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yarda da abin da Daniyel ya ce, ya kuwa jarraba su har kwana goma ɗin.