Daniel 1:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga samarin nan guda huษu Allah ya ba su sani da ganewar dukan irin littattafai da kuma koyarwa. Daniyel kuma ya iya gane wahayi da kowane irin mafarki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบู ููุทูููููู ุณูู
ูุงุฑู ุญูุทู ููููุ ุงูููููู ููุจูุงุณู ุณููู ุฏู ฺขูููู
ูุชูุฑู ูููุงูููููููฐ ุงููุฑููู ููุชููุชฺููขููู ุฏู ุญูููู
ูุ ุงูููููู ููููู
ู ุจูุง ุฏูุงููููููฐูู ุบูุงููููฐููุฑู ุฑูุนููู ุฏู ุจูููุงูููู ู
ฺูขูุฑูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษannan samari huษu kuwa, Allah ya ba su ilimi, da sanin littattafai, da hikima. Ya kuma yi wa Daniyel baiwar ganewar wahayi da mafarkai.