Daniel 1:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Allah ya sa sarkin fada ya nuna masa tagomashi ya kuma ƙaunaci Daniyel,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
اللَّهْ كُوَ يَسَا دَانِيٜىٰلْ يَسَامِ ڢَضٍ جِنِ دَ جِنْڧَيْ أَوُرِنْ أَشْڢٜىٰنَظْ شُوغَبَنْ مَعَيْكَتَنْ غِدَنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuwa ya sa Daniyel ya sami farin jini da soyayya a wurin sarkin fāda.