Daniel 10:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ci gaba da cewa, โKada ka ji tsoro, Daniyel. Gama tun daga ran da ka fara sa zuciya ga neman ganewa, ka kuma ฦasฦantar da kanka a gaban Allahnka, an ji adduโarka, amsar adduโarka ce ta kawo ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุซูููฐ ู
ูููุ ยซููุฏู ููุฌฺูููุงูุฑููุงูุ ุฏูุงููููููฐููุ ุบูู
ูุง ุชูููุฏูุบู ุฑูุงููุฑูุฏู ฺููขูุงุฑูุณูุง ุฐููุซูููุง ุบู ููููฐู
ููู ุบูุงููููฐููุ ููููู
ู ฺงูุณฺูงูููุชูุฑู ุฏููููููู ุงููุบูุจููู ุงูููููู ููููุ ุงููููุฌู ุงููุฏููุนูุฑูููุ ููู
ู ุงููุฏููุนูุฑููู ุนูุชูุซูููฐ ุฏูููููููู ุฐูููุงูู ููุฑูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce mini, โKada ka ji tsoro, Daniyel, gama tun daga ran da ka fara sa zuciya ga neman ganewa, ka kuma ฦasฦantar da kanka a gaban Allahnka, an ji addu'arka, amsar addu'arka ce ta kawo ni.