Daniel 10:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda yake faɗin mini haka, sai na sunkuyar da kaina ƙasa shiru, ba magana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ يَكٜىٰ ڢَطَا مِنِ وَطَنَّنْ كَلْمُواْمِ، سَيْ نَسُنْكُيَرْ دَكَيْنَ ڧَسَا، نَيِ شِضُ، بَا مَغَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ya faɗa mini wannan magana, na sunkuyar da kaina ƙasa, na yi shiru, ba magana.