Daniel 10:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai wani wanda ya yi kama da mutum ya taษa leษunana, na kuma buษe bakina sai na fara magana. Na ce wa wannan da yake tsaye a gabana, โNa cika da azaba saboda wannan wahayi, ranka yฤ daษe, ina kuma neman taimako.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููุบูุง ูููู ู
ููู ููู
ูููููู ุทููู ุงููุฏูู
ู ููุชููปู ููููฐูปูููฐูู ุจูุงููููุ ุณูุนููู ูู ุนููู ุณูุงููููฐ ุจููุทูููฐ ุจูุงููุ ูููู ู
ูุบูููุ ููุซูููฐ ููููููุฏู ููููููฐ ฺูููููฐ ุงููุบูุจููู ยซููุง ู
ูููุบูุฑูู
ูุ ุณูุจููุงูุฏู ููููููู ุฑูุนูููุซูููฐ ุฐูุงฺขู ููููุงู
ููู ุญูุฑู ฺงูุฑฺูขูููู ฺููงูุงุฑูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai wani mai kama da ษan adam ya taษa leษunana, sa'an nan na buษe baki, na yi magana, na ce wa wanda yake tsaye gabana, โYa shugabana saboda wannan wahayi ciwo ya kama ni, ba ni da sauran ฦarfi.