Daniel 10:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A rana ta ashirin da huɗu ga watan farko, a sa’ad da nake tsaye a bakin babban kogi, Tigris,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَ تَعَشِرِنْ دَ حُطُ غَ وَتَ نَڢَارِ، إِنَ ڟَيٜىٰ عَبَاكِنْ بَبَّنْ كُواْغِنْ تَيْغِرِسْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A rana ta ashirin da huɗu ga watan fari, ina tsaye a gāɓar babban kogin Taigiris.