Daniel 10:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na ji yana magana, da ina sauraronsa, sai na shiga barci mai nauyi, na kuwa fāɗi rubda ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً نَجِ ڧَارَرْ مُرْيَرْسَ؞ سَعَدَّ نَجِ ڧَارَرْ مُرْيَرْسَ، سَيْ نَڢَاطِ دَ ڢُسْكَتَ حَرْ ڧَسَا، بَرْثِ مَيْ ظُرْڢِ كُوَ يَݣُوشٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan na ji muryarsa, da jin muryarsa, sai na faɗi rubda ciki, barci mai nauyi ya kwashe ni.