Daniel 11:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shekara ta fari ta Dariyus mutumin Mede, na ɗauki matsayina domin in goyi baya in kuma kāre shi.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَيْ كَمَنِّنْ طَنْ أَدَمْ يَثِيغَبَدَ مَغَنَ ثٜىٰوَ «أَ شٜىٰكَرَا تَڢَرْكُواْ تَمُلْكٍ سَرْكِے دَرِيُسْ مُتُمِنْ مٜىٰدِيَ، نِنٜىٰ نَا تَاشِ دُواْمِنْ إِنْڟَرٜىٰ مِيكَآءِيلُ إِنْكُمَ ڧَرْڢَڢَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A shekara ta fari ta sarautar Dariyus Bamediye, na tashi na tabbatar da shi, na kuma ƙarfafa shi.”