Daniel 11:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wanda ya kai harin zai yi yadda ya ga dama, ba wanda zai iya ja da shi. Zai kafa kansa a Kyakkyawar ฦasa zai kuma sami ikon da zai hallaka ta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุดู ุณูุฑููููู ุงููุฑูููฐูู ููููุฏู ูููููฐููุงู ู
ูุณู ููุงฺงููู ุฐููู ูู ููุฏูู ููุบู ุฏูุงู
ูุ ููู
ู ุจูุงููููุฏู ุฐููู ุนููู ฺูููุงููุง ุงููุบูุจูููุณูุ ุฐูููุซู ููุตูุฑูุง ููููู
ู ฺจููุซูููฐ ฺงูุณูุง ู
ููู ุฏูุฑูุฌูุ ุฅูููููุงูู ููููููุงุชู ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุงูู ุญููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma wanda ya kawo masa yaฦin zai yi yadda ya ga dama, ba wanda zai iya ja da shi. Zai tsaya a ฦasa mai albarka, ya mallake ta duka.