Daniel 11:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan zai mai da hankalinsa zuwa ฦasashe a bakin kogi, zai kuma kama da yawansu, amma wani komanda zai kawo ฦarshen faษin ransa, zai kuma sa faษin ransa yฤ koma masa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูููู ูููููููุ ุณูุฑููููู ุฐููู ุฌููููุง ฺขูุณูููุฑูุณู ูููููู ูู ูููููููููู ุจูุงูููู ุชูููฐูู ููุงฺงูุ ููุซู ุฏููููู ุฏูุบู ุซูููููุณูุ ุนูู
ููุง ูููู ุดููุบูุจููู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ุฐููู ูููฐููุงู ฺงูุฑูุดูููฐูู ุทูุบู ูููู ููุณูุฑูููููุ ููููู
ูุณูุง ุทูุบู ูููู ููููุฏู ููููููฐูู ูููููุงูู
ู ุนูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga nan zai yunฦura zuwa ฦasashen gaษar teku, ya ci da yawa daga cikinsu, amma wani jarumi zai kawo ฦarshen fฤษin ransa. Zai sa fฤษin ransa ya koma masa.