Daniel 11:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โYanzu dai, zan faษa maka gaskiya. Sarakuna uku za su taso a Farisa, saโan nan kuma na huษu, wanda zai fi dukansu dukiya. Saโad da zai sami iko saboda dukiyarsa, zai zuga dukan kowane mutum yฤ yi gฤba da masarautar Girka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐููููููุ ุฐููู ุณูููุฑู ู
ููู ุฏู ุงููุจูููุฏู ููููููู ุฐููู ฺขูุฑูุยป ุณููู ููุซููุบูุจูุฏู ู
ูุบููู ุซูููฐูู ยซุฐูุงุนฺูงูุงุฑู ุณูุงู
ููู ุณูุฑูุงูููู ุนููู ููุทูููุฏู ุฐูุงุณู ูปูููููุงู ุงูู ฺขููฐุดูููุ ุนูู
ููุง ููููุทููู ุฐฺูููขู ุฏูููููุณู ุฏููููููุ ุณูุนูุฏูู ฺููููขู ุซููููู ุฅูููููุงู ุณูุจููุงูุฏู ุฏููููููุฑูุณูุ ุฐูููุณูุง ูููุงููู ูููู ุบูุงุจูุงุฏู ู
ููููู ููููฐูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โYanzu zan faษa maka gaskiya. Za a ฦara samun sarakuna uku a Farisa, amma na huษun zai fi dukansu dukiya. Sa'ad da ya ฦasaita saboda dukiyarsa, zai kuta dukan daularsa ta yi gaba da mulkin Hellas.