Daniel 11:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan ฦulla yarjejjeniya da shi, zai yi zamba cikin aminci, kuma zai sami damar hawan mulki da goyon baya mutane kaษan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงููููุฏู ุนููููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ุฏู ู
ููุบููู ุณูุฑููููููููุ ุฐููู ููู
ูููุงฺขูููุซู ููููุฑููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ููููุฏู ู
ูุงุณู ุบููุงููููุงูู ุจูุงูู ููุทููู ููููููุ ุฏูููุฏููููู ุฐูููุณูุงู
ู ุฅูููููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga lokacin da aka ฦulla yarjejeniya da shi, zai yi munafunci. Zai sami iko ta wurin goyon bayan mutane kima.