Daniel 11:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suke ci daga tanadin sarki za su yi ƙoƙari su hallaka shi; za a share mayaƙansa, kuma za a kashe mutane masu yawa a yaƙin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْدَ سُكٜىٰ ثِ دَ شَا تَرٜىٰدَ سَرْكِنْ، سُونٜىٰ ذَاسُ نٜىٰمِ سُهَلَّكَرْ دَشِ؞ ذَاعَ هَلَّكَرْ دَ ڧُنْغِيَرْ سُواْجُواْجِنْسَ كَمَرْ يَدَّ أَمْبَلِيَرْ ضُوَ تَكٜىٰيِ، كُمَ سُواْجُواْجِ دَيَوَ ذَاسُمُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗanda suke na jikinsa, su ne za su zama sanadin faɗuwarsa. Za a kashe rundunar sojojinsa, a shafe su duk.