Daniel 11:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarakunan nan biyu sun sa mugunta a ransu. Za su zauna a tebur guda su yi ta shara wa juna ฦarya, amma a banza, gama lokacin da aka ฦayyade bai yi ba tukuna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุทูููููู ุณูุฑูุงูููู ุจููู ูููู ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุณููู ููุงุซูููฐ ุบู ุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุงุ ุฐูุงุณู ุฐููููู ุนูุชูููฐุจูุฑู ุบูุฏูุง ุณูููุชููู ููุฌูููู ฺงูุถูููุงุ ุนูู
ููุง ุฏููููู ููููููู ุฐููู ุฐูู
ู ุจูููุธูุ ุบูู
ูุง ฺงูุฑูุดูููฐูู ุฐูููุฐููุงู ุงูู ูููุงูููุซููู ุฏู ุนููู ุดูุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarakunan nan biyu sun sa mugunta a ransu. Za su zauna a tebur guda su yi ta shara wa juna ฦarya, amma a banza, gama lokacin da aka ฦayyade bai yi ba tukuna.