Daniel 11:36 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSarkin zai yi abin da ya ga dama. Zai ษaukaka yฤ kuma girmama kansa gaba da kowane allah zai kuma faษa munanan abubuwa a kan Allahn alloli. Zai yi nasara har sai lokacin hukunci ya cika, gama abin da aka ฦaddara zai cika.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณูุฑููููู ูููู ุฐููู ูู ููุฏูู ููุบู ุฏูุงู
ูุ ุฐููู ุทููููููู ููููุณูุ ููุฌู ููู
ูุฑู ุดู ฺููขู ฺงูุฑฺูขููู ูููุงูููููููฐ ุงููููููุ ุฐููู ููู
ููู ู
ูุบูููโุบููููู ุตูุงูปููุงู ุนููููู ุงูููููู ูู ุงููููููุงูููุ ุฐููู ููููุตูุฑูุง ุญูุฑู ุณููู ูููุงูููุซููู ุฏู ฺขูุดููู ุงูููููู ฺููงูุงุฑูููฐุ ุบูู
ูุง ุงููุจูููุฏู ุนููู ุดูุฑููู ุฐูููุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSa'an nan sarki zai yi yadda ya ga dama. Zai ษaukaka kansa, ya aza ya fi kowane allah. Zai kuma yi maganganu na saษo a kan Allahn alloli, zai yi nasara, sai lokacin da aka huce haushi, gama abin da aka ฦaddara zai cika.