Daniel 11:37 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba zai kula da alloli iyayensa ba ko wanda mata suke shaโ€™awa, balle ma yฤƒ ga darajar wani allah, amma zai ษ—aukaka kansa gaba da su duka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุฐูŽูŠู’ ูƒูู„ูŽ ุฏูŽ ุบูู…ูŽูƒูŽู†ู’ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ุณูŽุจูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ู…ูŽุงุชูŽุง ุณููƒูœู‰ูฐุณููˆุงู’ุจูŽุž ุจูŽ ูƒููˆูŽ ุฐูŽูŠู’ ูƒูู„ูŽ ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุจูŽุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุฐูŽูŠู’ ุทูŽูˆู’ูƒู ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ูŠูŽฺขู ูƒููˆุงู’ูˆูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba zai kula da gumakan kakanninsa ba, ko begen da mata suke yi. Ba kuwa zai kula da kowane irin gunki ba, domin zai aza kansa ya fi su duka.