Daniel 11:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A maimakonsu, zai ɗaukaka allahn kagarai; allahn da kakanninsa ba su ko sani ba, shi ne zai miƙa masa zinariya, da azurfa, da duwatsu masu daraja, da abubuwa masu tsada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ مَيْمَكُوانْ حَكَ ذَيْ غِرْمَمَ اللَّهْنْ وُرَارٜىٰ مَاسُ كَتَنْغَ؞ ذَيْ غِرْمَمَ اللَّهْ وَنْدَ كَاكَنِّنْسَ بَسُ كُواْ سَنِبَ، تَوُرِنْ مِيڧَ مَسَ ظِينَارِيَ دَ أَظُرْڢَا دَ دُوَڟُو مَاسُ دَرَجَ دَ ݣَوْتَيْ مَاسُ ڟَادَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A maimakon haka zai girmama gunkin kagarai, gunkin da kakanninsa ba su ko sani ba, shi ne zai miƙa masa zinariya, da azurfa, da duwatsu masu daraja, da abubuwa masu tamani.