Daniel 11:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sai sarki Kudu zai yi ƙarfi ƙwarai, amma ɗaya daga cikin komandodinsa zai yi ƙarfi fiye da shi, zai kuma yi mulki masarautarsa da iko mai girma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَرْكِنْ كُدُ ذَيْسَامِ إِيكُواْ، عَمَّا طَيَ دَغَ ثِكِنْ شُوغَبَنِّنْ سُواْجُواْجِنْسَ ذَيْسَامِ إِيكُواْ ڢِيٜىٰ دَشِ، كُمَ مُلْكِنْسَ ذَيْ يِڧَرْڢِے سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Sarkin kudu zai yi ƙarfi, amma ɗaya daga cikin jarumawansa zai ƙasaita fiye da shi, mulkinsa kuma zai zama babba.