Daniel 12:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a tsarkake mutane da yawa, za a maishe su marasa aibi a kuma tace su; amma mugaye za su ci gaba da mugunta. Babu wani mugun da zai fahimta, amma waษ—anda za su zama masu hikima za su fahimta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽุงุนูŽ ุชูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽุŒ ุนูŽูƒูู…ูŽ ฺŸูŽุจู’ุชูŽุซูœู‰ูฐุณูุŒ ุณูุฐูŽู…ูŽ ู…ูŽุฑูŽุณูŽ ุชูŽุจููˆุงู’ุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ู…ููˆุบูŽูŠูœู‰ูฐ ุฐูŽุงุณููŠู ุชูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุฑู’ุณูุž ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ู…ููˆุบูŽูŠูœู‰ูฐุŒ ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุญููƒูู…ูŽ ุฐูŽุงุณู ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane da yawa za su tsarkake kansu, su zama masu tsabta tsab tsab, amma mugaye ba za su gane ba, za su yi ta muguntarsu, amma masu hikima za su gane.