Daniel 2:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Ariyok, shugaban ƙungiyar matsaran sarki, ya fita domin yă kashe masu hikima na Babilon, sai Daniyel ya yi masa magana cikin hikima da dabara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ أَرِيُواكْ، شُوغَبَنْ یَنْ غَادِنْ سَرْكِے يَڢِتَ دُواْمِنْ يَكَكَّشٜىٰسُ، سَيْ دَانِيٜىٰلْ يَأَمْسَ وَ أَرِيُواكْ ثِكِنْ حَنْكَلِ دَ حِكِمَ، يَثٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daniyel kuwa ya amsa wa Ariyok, shugaban dogaran sarki, a hankali da hikima, sa'ad da Ariyok ya fita don ya karkashe masu hikima na Babila.