Daniel 2:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya roฦe su su roฦi jinฦan Allah na sama domin wannan mafarki, saboda kada a kashe shi da abokansa tare da sauran masu hikima na Babilon.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺููขูุทูุง ู
ูุณู ุณูููููฐู
ู ุฌฺูููงููู ุฏูุบู ููุฑููู ุงูููููู ูู ุณูู
ู ุบูู
ูููฐุฏู ููููููู ุงููุณููุฑูููุฏู ููุดูุง ฺงูุฑฺูขููู ุบูุงููููฐููุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุฏูุงููููููฐูู ุฏู ุงููุจููุงูููููุณู ุณูููููููู ุชูุฑูููฐุฏู ุณูููุฑููู ู
ูุงุณู ุญูููู
ู ุนู ุจูุงุจููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya faษa musu su nemi jinฦai daga wurin Allah na Sama game da wannan matsala, domin kada Daniyel da abokansa su halaka tare da sauran masu hikima a Babila.