Daniel 2:22 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yakan bayyana zurfafa da ษ“oyayyun abubuwa; ya san abin da yake cikin dare, haske kuwa yana zaune tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽ ุธูุฑู’ฺขูŽฺขู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽุณูุฑูŽูŠู’ ู…ูŽุงุณู ูˆููŠูŽุฑู’ ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐูˆูŽุŒ ูŠูŽุณูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ ุฏูู‡ูุŒ ูƒูœู‰ูฐูˆูŽูŠูœู‰ูฐ ุฏูŽุดู ูƒููˆูŽ ุณูŽูŠู’ ุญูŽุตู’ูƒูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana bayyana zurfafan abubuwa masu wuyar ganewa, Ya san abin da yake cikin duhu. Haske kuma yana zaune tare da shi.