Daniel 2:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“A sa’ad da kake kwance, ya sarki, tunaninka ya ga al’amuran da suke zuwa, kuma shi mai bayyana al’amuran ya bayyana maka asiran abubuwan da za su faru.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«رَنْكَيَدَطٜىٰ يَا سَرْكِے! سَعَدَّ كَكٜىٰ ݣُونْثٜىٰ عَكَنْ غَدُوانْكَ، سَيْ تُنَانِنْ أَبِنْدَ ذَيْ ڢَرُ نَنْ غَبَ يَذُواْ مَكَ؞ شِ كُمَ مَيْ بَيَّنَ أَسِرَيْ يَنُونَ مَكَ أَبِنْدَ ذَيْ ڢَرُ نَنْ غَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ya maigirma, sa'ad da kake kwance a gadonka sai tunanin abin da zai faru nan gaba ya zo maka. Shi kuma wanda yake bayyana asirai ya sanar da kai abin da zai faru nan gaba.