Daniel 2:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin da kake dubawa, sai aka yanko wani dutse, amma ba da hannun mutum ba. Ya fāɗa a kan ƙafafun siffar na ƙarfen da aka haɗa da yumɓu aka kuma ragargaje su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ كَكٜىٰ ثِكِنْ كَلُّواْ، سَيْ كَغَ وَنِ دُوڟٜىٰ يَٻَرْكٜىٰ، كُمَ بَ دَ حَنُّنْ طَنْ أَدَمْ بَ، سَيْ دُوڟٜىٰنْ يَبُغِ ڧَڢَاڢُنْ غُنْكِنْ، يَڢَرْڢَشٜىٰ ڧَڢَاڢُنْسَ نَبَڧِنْ ڧَرْڢٜىٰ غَوْرَايٜىٰ دَ لَاكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da kake cikin dubawa, sai aka gutsuro wani dutse ba da hannun mutum ba, aka bugi ƙafafunsa na baƙin ƙarfe gauraye da yumɓu, aka ragargaza shi.