Daniel 2:39 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โA bayanka, za a yi wani mulki, wanda bai kai naka ba. A gaba kuma, za a yi mulki na uku wanda yake na tagulla, zai yi mulkin dukan duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุจูุงูููููู ุฐูุงุนููู ูููู ู
ููููู ููููุฏู ุจููููููู ููู
ูุฑู ููุงููุจูุ ุจูุงูููู ููููููู ุฐูุงุนููู ูููู ู
ููููู ููู
ู ููุนููู ู
ููู ุฏูุฑูุฌูุฑู ุชูุบููููุ ููููุฏู ุฐููู ู
ูููููู ุฏููููู ุฏููููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A bayanka kuma za a yi wani mulki wanda bai kai kamar naka ba. Za a yi wani mulki kuma na uku mai darajar tagulla, wanda zai mallaki dukan duniya.