Daniel 2:47 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki ya kuma ce wa Daniyel, โTabbatacce Allahnka shi ne Allahn alloli da kuma Sarkin sarakuna da mai bayyana asirai, gama ka iya bayyana wannan asiri.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุฑููููู ููููู
ู ุซูููฐ ูู ุฏูุงููููููฐูู ยซุญฺูงฺููงูุ ุงูููููู ููููุ ุงูููููู ูู ุงููููููุงูููููููฐ ุฏู ู
ููู ู
ููููู ุณูุฑูุงููููุ ู
ููู ุจูููููู ุงููุณูุฑูููุ ุบูู
ูุง ููุง ุนููู ุจูููููู ููููููู ุงููุณููุฑู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce wa Daniyel, โHakika, Allahnka, Allahn alloli ne da Ubangijin sarakuna, mai bayyana asirai, gama ka iya bayyana wannan asiri.โ