Daniel 2:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarki ya amsa ya ce, “Na gane cewa kuna ƙoƙari ku ɓata lokaci ne kawai domin ku ga na manta da abin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے كُوَ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «نَا سَنِ كُنَ ڧُواْڧَرِ كُٻَاتَ لُواْكَثِ نٜىٰ كَوَيْ دُواْمِنْ كُنْ سَنْ أَبِنْدَ نَارِغَا نَا ڟَيَ عَكَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki kuwa ya amsa ya ce, “Na sani kuna ƙoƙari ku ɓata lokaci ne kawai domin kun ga na manta da abin.