Daniel 3:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai Nebukadnezzar ya ce musu, โGaskiya ne Shadrak, Meshak da Abednego, cewa kun ฦi ku bauta wa alloli kuka kuma ฦi yi sujada ga gunkin da na kafa?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซูููุงู ุบูุณููููู ููููฐ ูููู ูููู ุดูุฏูุฑููู ุฏู ู
ูููฐุดููู ุฏู ุงููุจูููฐุฏูููููฐุบููุงู ุจููู ุจูููุชูุงูู ุงููููููุงููููู ุจูุ ุจููู ููู
ููู ุณูุฌููุฏู ุบู ุบููููููู ุธููููุงุฑูููุฑู ูููู ููููุฏู ฺููููขูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nebukadnezzar ya ce musu, โKo gaskiya ne, wai kai Shadrak, da Meshak, da Abed-nego ba ku bauta wa allolina ba, ba ku kuma yi sujada ga gunkin zinariya da na kafa ba?