Daniel 3:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu saโad da kuka ji karar ฦaho, da sarewa, da garaya, da goge, da molo da algaita da kowane irin kaษe-kaษe da bushe-bushe, in kuna a shirye ku rusuna ฦasa ku yi wa wannan gunkin da na yi sujada, to, da kyau. Amma in ba ku yi sujada ba, za a je fa ku yanzu a cikin tanderun wutar nan. In ga kowane ne allahn nan da zai kuษutar da ku daga hannuna?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐูุ ุนูุฏููู ูููู ุงููุดูุฑูููููฐุ ุณูุนูุฏูู ููููุฌู ฺงูุงุฑูุฑู ฺงููููุงู ุฏู ุณูุฑูููฐูู ุฏู ุบูุฑูุงูู ุฏู ู
ููุงููููุงู ุฏู ููุซููู ููุซููู ุฏู ูููุงูููููููฐ ุงููุฑููู ุงููุจููู ููุทูููฐ ููุทูููฐ ุฏู ุจููุดูููฐ ุจููุดูููฐุ ุณููู ฺููขูุงุทู ฺงูุณูุง ูููู ุณูุฌููุฏู ุบู ุบููููููู ุธููููุงุฑูููุฑู ูููู ููููุฏู ฺููููขูุ ุนูุฏููู ูููููู ุญูููุ ุชููุงูุ ุจูุงุจู ุฏูุงู
ูููุ ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุจููููู ุณูุฌููุฏูุฑูุจูุ ูููู ุฏููููู ุฐูุงุนู ุฌูููฐฺขููู ุงููุบูุฏููู ููุชูุง ู
ููู ุฐูุงฺขููููููุ ููู
ู ุฐูููโุบู ูููุงู ููููููฐ ุงูููููู ููููฐ ุฐููู ูููปูุชูุฑู ุฏูููู ุฏูุบู ููููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu, idan kuna so, sa'ad da kuka ji ฦarar ฦaho, da sarewa, da garaya, da goge, da molo, da algaita, da kowane irin abin kaษe-kaษe da bushe-bushe, sai ku fฤษi ฦasa, ku yi sujada ga gunkin zinariya da na kafa. Idan kun yi haka, da kyau. Amma idan ba ku yi sujadar ba, nan take za a jefa ku a tanderun gagarumar wuta, in ga ko wane ne allahn nan da zai kuษutar da ku daga hannuna?โ