Daniel 3:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
waɗannan mutane uku kuma a daure, suka fāɗa cikin tanderun wutar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُو عُكُنَّنْ، وَتُواْ شَدْرَكْ دَ مٜىٰشَكْ دَ أَبٜىٰدْنٜىٰغُواْ سُكَ ڢَاطَ عَثِكِنْ ڟَكِيَرْ وُتَرْ أَطَوْرٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan mutanen nan uku, wato Shadrak, da Meshak, da Abed-nego suka faɗi a tanderun gagarumar wuta a ɗaure.