Daniel 3:29 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Domin haka ina ba da doka cewa duk mutane da kowace alโ€™umma ko kowane yaren da ya ce wani abu mummuna a kan Allahn Shadrak, Meshak da Abednego za a yanka shi gunduwa-gunduwa kuma gidansu zai zama wurin zuba shara, domin babu wani allahn da zai iya ceto ta irin wannan hanya.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุญูŽูƒูŽุŒ ุบูŽุง ุนูู…ูŽุฑู’ู†ูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽูƒูŽฺขูŽุž โ€นุฏููƒู’ ูˆูŽุชูŽ ฺงูŽุจููŠู„ูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ู…ูŽูŠู’ ูŠูŽุฑูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ูŠูู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุตูŽุงูปููˆุงู’ ุบูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽ ุดูŽุฏู’ุฑูŽูƒู’ ุฏูŽ ู…ูœู‰ูฐุดูŽูƒู’ ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูœู‰ูฐุฏู’ู†ูœู‰ูฐุบููˆุงู’ุŒ ุฐูŽุงุนูŽ ูŠูŽูŠู‘ูŽู†ู’ูƒูŽ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุบูŽูปูŽ ุบูŽูปูŽุŒ ุนูŽูƒูู…ูŽ ู…ูŽูŠู’ุฏูŽ ุบูุฏูŽู†ู’ุณูŽ ูƒูฺขูŽูŠู’ุž ุบูŽู…ูŽุง ุจูŽุงุจููˆูŽู†ู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุนููŠูŽูŠูู†ู’ ุงู•ูุฑูู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ูƒููปูุชูŽุฑู’ูˆูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุญูŽูƒูŽุžโ€บ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka ina ba da wannan umarni cewa, โ€˜Dukan jama'a, ko al'umma, ko harshe wanda zai yi saษ“on Allah na Shadrak, da Meshak, da Abed-nego, za a yanyanka su gunduwa gunduwa, a ragargaje gidajensu, gama ba wani allah wanda zai yi wannan irin ceto.โ€™ โ€