Daniel 4:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Itacen ya yi girma ya kuma yi ƙarfi, har tsayinsa ya taɓa sarari sama; ana iya ganinsa a ko’ina a duniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِتَاثٜىٰنْ يَيِ تَغِرْمَ، يَيِ ڧَرْڢِے حَرْ ڟَيِنْسَ يَكَيْ سَمَ، يَدَّ أَنَ عِيَ غَنِنْسَ دَغَ كُواْعِنَ عَدُونِيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Itacen ya yi girma, ya ƙasaita, Ƙwanƙolinsa ya kai har sama, Ana iya ganinsa ko'ina a duniya.