Daniel 4:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya yi kira da babbar murya ya ce, ‘A sare itacen a kuma yayyanka rassansa; a karkaɗe ganyensa a kuma warwatsar da ’ya’yansa. Bari dabbobi su tashi daga ƙarƙashinsa da kuma tsuntsayen da suke a rassansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَيِ كِرَا دَ بَبَّرْ مُرْيَ يَثٜىٰ، ‹أَ سَارٜىٰ إِتَاثٜىٰنْ، عَيَيَّنْكَ رَسَّنْسَ، عَثِثِّرٜىٰ غَنْيٜىٰنْسَ كَكَڢْ، أَوَرْوَاڟَرْدَ یَیَنْسَ؞ أَ سَا نَمُواْمِنْ دَاجِ سُغُدُ دَغَ ڧَرْڧَشِنْسَ، ڟُنْڟَيٜىٰ كُمَ سُتَاشِ دَغَ رَسَّنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya yi magana da ƙarfi, ya ce, “A sare itacen, a daddatse rassansa, A zage ganyayensa ƙaƙaf, a warwatsar da 'ya'yansa. A sa namomin jeji su gudu daga ƙarƙashinsa, Tsuntsaye kuma su tashi daga rassansa.