Daniel 4:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ga fassarar, ya sarki, wannan ita ce doka wadda Mafi Ɗaukaka ya bayar a kan ranka yă daɗe, sarkina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَا مَعَنَرْسَ، يَا سَرْكِے! وَنَّنْ نٜىٰ عُمَرْنِنْ دَ مَڢِے طَوْكَكَ يَكَڢَ، ذَيْ ڢَاطُواْ وَ مَيْغِرْمَنَ سَرْكِے نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ga ma'anarsa, ya sarki, wannan ƙaddara ce wadda Maɗaukaki zai aukar wa shugabana sarki da ita.