Daniel 4:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Alamunsa da girma suke, ayyukansa da girma suke! Mulkinsa mulki ne na har abada; sarautarsa kuma za tฤƒ dawwama daga zamani zuwa zamani.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ูŽุง ู…ูุตูŽุงู„ูู†ู’ ุนูŽู„ูŽู…ูู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ุณูŽ ู…ูŽุงุณู ุจูŽู†ู’ ู…ูŽุงู…ูŽุงูƒู! ู…ูู„ู’ูƒูู†ู’ุณูŽ ู…ูู„ู’ูƒู ู†ูœู‰ูฐ ู†ูŽู‡ูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูŽุฏูŽุงุŒ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ู…ูู„ู’ูƒูู†ู’ุณูŽ ุฏูŽุบูŽ ฺŸูŽุงุฑูŽุง ุฐููˆูŽุง ฺŸูŽุงุฑูŽุง ู†ูœู‰ูฐ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œAlamunsa da girma suke! Al'ajabansa da bantsoro suke! Sarautarsa ta har abada ce, Mulkinsa kuma daga zamani zuwa zamani ne.