Daniel 4:33 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nan da nan abin da aka faษ—a a kan Nebukadnezzar tabbatarsa ya cika. Aka kore shi daga cikin mutane ya kuma shiga cin ciyawa kamar shanu. Jikinsa ya jiฦ™e da raษ“a, har gashinsa ya yi tsawo kamar fikafikan gaggafa, kumbarsa kuma suka yi tsawo kamar na tsuntsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽู†ู’ ุฏูŽู†ูŽู†ู’ ุณูŽูŠู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ฺขูŽุทูŽุง ุนูŽูƒูŽู†ู’ ู†ูœู‰ูฐุจููƒูŽุฏู’ู†ูœู‰ูฐุฒู‘ูŽุฑู’ ูŠูŽุซููƒูŽุž ุนูŽูƒูŽ ูƒููˆุงู’ุฑูœู‰ูฐุดู ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุฐููˆูŽุง ุฏูŽุงุฌูุž ูŠูŽุดูุบูŽ ุซูู†ู’ ุซููŠูŽูˆูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุจูุฌูู…ูุž ุฌููƒูู†ู’ุณูŽ ูŠูŽุฌูฺงูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุฑูŽูปูŽุŒ ุญูŽุฑู’ ุบูŽุงุดูู†ู’ุณูŽ ูŠูŽูŠู ฺŸูŽูˆูุงู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุบูŽุงุดูู†ู’ ุบูŽุบู‘ูŽฺขูŽุŒ ฺงูู…ู’ุจูŽุฑู’ุณูŽ ูƒูู…ูŽ ุณููƒูŽูŠู ฺŸูŽูˆูุงู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู†ูŽฺŸูู†ู’ฺŸูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nan take sai abin da aka faษ—a a kan Nebukadnezzar ya tabbata. Aka kore shi daga cikin mutane. Ya shiga cin ciyawa kamar sa. Jikinsa ya jiฦ™e da raษ“a, har gashinsa ya yi tsawo kamar gashin gaggafa, akaifunsa kuma suka yi tsawo kamar na tsuntsu.