Daniel 4:35 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan mutanen duniya ba a bakin kome suke ba. Yakan yi abin da ya gamshe shi da ikokin sama da kuma na mutanen duniya. Babu mai hana shi ko yฤƒ ce masa; โ€œMe ka yi?โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ุจูŽุนูŽุจูŽุงูƒูู†ู’ ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ุณููƒูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุบูŽุฑูœู‰ูฐุดููŠุจูŽุž ูŠูŽูƒูŽู†ู’ูŠู ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽุบูŽ ุฏูŽุงู…ูŽ ุฏูŽ ุญูŽู„ูุชู‘ูู†ู’ ุณูŽู…ูŽุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽูŠู ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽุบูŽ ุฏูŽุงู…ูŽ ุฏูŽ ู…ูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุž ุจูŽุง ู…ูŽูŠู’ ู‡ูŽู†ูŽุดูุŒ ุจูŽุง ู…ูŽูŠู’ุซูœู‰ูฐู…ูŽุณูŽุŒ ยซู…ูœู‰ูฐ ูƒูŽูƒูœู‰ูฐูŠูุŸยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan mazaunan duniya ba a bakin kome suke a gare shi ba. Yakan yi yadda ya nufa da rundunar sama da mazaunan duniya, Ba mai hana shi, ba kuma mai ce masa, โ€˜Me kake yi?โ€™