Daniel 5:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An kawo masu hikima da masu dabo a gabana domin su karanta wannan rubutu su kuma faษa mini abin da yake nufi, amma ba su iya ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐูููููู ุนููู ูููฐููุงู ู
ููู ู
ูุงุณู ุญูููู
ู ุฏู ู
ูุงุณู ุฏููุจูุง ุฏููุงูู
ููู ุณูููุฑูููุชู ููููููู ุฑูุจููุชููุ ุณูููู
ู ุจูููููู ู
ููู ู
ูุนูููุฑูุณูุ ุนูู
ููุง ุณููู ููุงุณู ฺขูุทููู ู
ูุนูููุฑู ุฑูุจููุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzun nan aka kawo mini masu hikima, da masu dabo don su karanta wannan rubutu, su kuma bayyana mini ma'anarsa, amma sun kฤsa faษar ma'anar rubutun.