Daniel 5:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na sami labari cewa kana iya ba da fassara da kuma warware matsaloli masu wuya. In har ka iya karanta wannan rubutun ka kuma faษa mini abin da yake nufi, za a sa maka riga shunayya, a kuma sa sarฦar zinariya a wuyanka. Za ka zama na uku a cikin masu mulkin ฦasar.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููุฌู ููุง ุนููู ฺขูุทูุฑู ู
ูุนูููุฑู ุงููุณูุฑูููุ ููููู
ู ุนููู ููุฑูููุงุฑูููฐ ุงููููุนูู
ูุฑู ู
ูุงุณู ููููุ ุนูุฏููู ฺขูุง ููุง ุนููู ููุฑูููุชู ุฑูุจููุชููููููุ ุญูุฑู ููู
ู ููุง ุนููู ุจูููููู ู
ููู ู
ูุนูููุฑูุณูุ ุชููุงูุ ุฐูุงุนู ุณูุง ู
ููู ุฑูุบูุฑู ู
ููููู ุชูุฌูุฑู ุบูุฑููุฑูุงุ ุฐูุงุนู ููู
ูุณูุง ุณูุฑฺูงูุฑู ุธููููุงุฑููู ุงููููููููููุ ุฐูุงุนูุจูุงูู ู
ฺูููู ููุนููู ุนูุซููููู ู
ูุงุณู ู
ููููู ฺงูุณูุฑูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma na ji ka iya fassara, ka kuma iya warware al'amura masu wuya. Idan fa ka iya karanta rubutun nan, har kuma ka iya bayyana mini ma'anarsa, to, za a sa maka riga shunayya, a kuma sa sarฦar zinariya a wuyanka. Za ka zama na uku a cikin mulkin ฦasar.โ