Daniel 5:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ya aiko da hannun da ya yi rubutun nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِينٜىٰ دَلِيلِنْدَ يَسَا اللَّهْ يَعَيْكُواْ دَ حَنُّنَّنْ دَ يَيِ رُبُوتُنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Domin haka Allah ya aiko da wannan hannu da ya yi rubutun nan.