Daniel 5:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Abin da kalmomin nan suke nufi shi ne, “Mene, Allah ya ƙayyade yawan kwanakin mulkinka ya kuma kawo su ga ƙarshe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَا مَعَنَرْ كَلْمُواْمِنْ؞ «مٜىٰنٜىٰ، وَتُواْ ‹ڧِرْغَ›، اللَّهْ يَاڧِرْغَ ݣُونَكِنْ مُلْكِنْكَ، كُمَ يَارِغَا يَكَٰوُاْسُ غَ ڧَرْشٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ma'anar wannan ita ce, MENE, wato Allah ya sa kwanakin mulkinka su ƙare, sun kuwa ƙare.