Daniel 6:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, da Daniyel ya ji labarin cewa an fitar da doka, sai ya tafi gidansa a ษakinsa na sama inda tagogin ษakin suke duban wajen Urushalima. Sau uku yakan durฦusa yฤ yi adduโa yana yin godiya ga Allahnsa, kamar yadda ya saba yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุฏูุงููููููฐูู ููุฌู ุซูููฐูู ุงููููุณูุง ุญูููู ุนูุชูููุฑูุฏูุฑู ุฏููุงูููุฑูุ ุณููู ูููููุงูู
ู ุบูุฏูููุณูุ ููุจููุทูููฐ ุชูุบููุงูุบููู ุทูุงูููู ุณูู
ู ููุบูุฏูููุณู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ฺขูุณูููููุชูุฑู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุณููู ุนููู ูููุงูููุซูููฐ ุฑูุงูู ูููููู ุฏูุฑฺูงูุณู ูููู ุงููุฏููุนูุ ูููู ุบููุงูุฏูููฐ ูู ุงูููููู ููุณู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููุณูุงุจูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Daniyel ya sani an sa hannu a dokar, sai ya tafi gidansa. Ya buษe tagogin benensa waษanda suke fuskantar Urushalima. Sau uku kowace rana yakan durฦusa ya yi addu'a, yana gode wa Allahnsa kamar yadda ya saba.