Daniel 6:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai waɗannan mutane suka tafi a ƙungiyance suka kuma iske Daniyel yana addu’a yana roƙon Allah yă taimake shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتَنٜىٰنَّنْ مَاسُ ڧُلّٜىٰ ڧُلّٜىٰ سُكَ تَڢِے غِدَنْ دَانِيٜىٰلْ، سُكَ تَرَرْ يَنَ أَدُّعُواْعِنْ ضُواْڧٜىٰ ضُواْڧٜىٰنْسَ غَ اللَّهْ نْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mutanen nan suka tafi, suka iske Daniyel yana kai koke-kokensa da roƙonsa ga Allahnsa.