Daniel 6:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mutanen nan suka je wurin sarki a ƙungiyance suka ce masa, “Ka tuna, ya sarki; cewa bisa ga dokar Medes da Farisa, babu umarni ko dokar da sarki ya yi da za a iya sokewa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ وَطَنَّنْ مُتَنٜىٰ مَاسُ ڧُلّٜىٰ ڧُلّٜىٰ سُكَسَاكٜىٰ ذُوَا وُرِنْ سَرْكِے، سُكَ مَاڟَ مَسَ سُكَثٜىٰ «رَنْكَيَدَطٜىٰ! مُو دَيْ مُنَسُواْ كَسَنِ ڢَا، دُواْكَا ثٜىٰ تَ مٜىٰدِيَ دَ ڢَٰشِيَ ثٜىٰوَ بَا دَامَ عَثَنْجَ دُواْكَا كُواْ عُمَرْنِ وَنْدَ سَرْكِے يَكَڢَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai waɗannan mutane suka zo wurin sarki, suka ce masa, “Ka sani fa ya sarki, doka ce ta Mediya da Farisa, cewa ba dama a soke doka ko umarni wanda sarki ya kafa.”