Daniel 6:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya yi kusa da ramin zakokin, sai ya kira Daniyel da muryar mai cike da damuwa ya ce, โ€œDaniyel bawan Allah mai rai, ko Allahn nan naka wanda kake bauta wa kullum, ya iya cetonka daga zakoki?โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ูŠูŽุฐููˆุงู’ ูƒูุณูŽุฏูŽ ุฑูŽุงู…ูู†ู’ ุฐูŽุงูƒููˆุงู’ูƒูู†ู’ุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุชูŽุงุฏูŽ ู…ูุฑู’ูŠูŽ ูŠูŽูŠู ูƒูุฑูŽุง ุฏูŽ ู…ูุฑู’ูŠูŽุฑู’ ุฏูŽุงู…ููˆูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซูŠูŽุง ุฏูŽุงู†ููŠูœู‰ูฐู„ู’ุŒ ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุฑูŽูŠู’ุŒ ูƒููˆุงู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽูˆู’ุชูŽุง ู…ูŽุณูŽ ูƒูู„ู‘ูู…ู’ุŒ ูŠูŽ ุนููŠูŽ ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู†ู’ูƒูŽ ุฏูŽุบูŽ ุฐูŽุงูƒููˆุงู’ูƒูู†ู’ุŸยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya zo kusa da kogon da Daniyel yake, sai ya ta da murya ya yi kira da damuwa, ya ce wa Daniyel, โ€œYa Daniyel, bawan Allah mai rai, ko Allahn nan naka wanda kake bauta masa kullum, yana da ikon cetonka daga zakoki?โ€